Wasiu Alalade ne ya fara cin ƙwallo a minti na 20 a bugun fenariti, sannan Wasiu Jimoh ya kara na biyu a zagaye na biyu. Da wannan sakamakon Kano Pillars ta yi kasa zuwa mataki na shidan teburi ...
Gano wani bam na Yakin Duniya na biyu a Faransa, wanda bai kai ga fashewa ba ya haddasa cinkoson ababen hawa a yankin nan na Gare du Nord a birnin Paris a yau Juma’a, tashar jirgin ƙasa na uku ...
Bukavu shi ne birni na biyu mafi girma a yankin da ƴan tawayen suka karɓe bayan Goma mai cike da albarkatun ƙasa. Gwamnatin Congo ta faɗi cewa kame birnin sannan ta umarci mazauna birnin da su ...