Wani shugaban al’ummar yankin wanda ya tabbatar wa Daily Trust ta wayar tarho faruwar lamarin, ya ce ‘yan bindigar sun kuma kai farmaki a wani yankin Fulani da ke ƙauyen Kubuwo, inda suka yi ...
Ranar ta Asabar West Ham ta kawo karshen wasa 15 ba a yi nasara ba a kan Arsenal a Premier League, wadda ta ci wasa 10 da canjaras biyar. Haka kuma an kawo karshen wasa 15 da Gunners ta yi ba tare ...