A filinmu na girke-girken Ramadan na yau, Rukayya Ahmed, wadda aka fi sani da Chef Ruh za ta nuna muku yadda ake haɗa 'smoky jollof' wato dafa-dukar shinkafa mai ƙamshin hayaƙi da soyayyar kaza ...