Liverpool ta kori kociyanta, Matt Beard, yayin da ƙungiyar take matsayi na bakwai a teburin babbar gasar mata ta Ingila, wato Women Super League, inda hakan ya kawo ƙarshen aikinsa karo na biyu ...